Sabuwar Hanyar Da Zaki Karawa Kanki Ni'ima Maganin Mai Saukin Hadi

 Sabuwar Hanyar Da Zaki Karawa Kanki Ni'ima 



Tabbas mace komai kyawunta idn bata da ni,imar jiki to bata iya gamsar da mijinta, dole ayi mata kishiya, to amman ni'imar mace ya dan ganta da irin nau'in abincin datake ci.

Amman ma tsalar itace basa tuntubar masana dan basu haske saidai kawai suyi ta sayan magungunan yan kasuwa wanda basa dadewa jikinsu wasuma basa aiki.

Ga duk macen dakesan samun ni'ima a jikinta tota liqewa wannan sinadarin.

Kuma ana hadin ne da dare idan sun jiku da safe akesha.

1. Asamu kankana  (water milon) meyashi se a fafe samanta da wuka ayi mata kofa.

2. Asamu kanumfari (Clave) a dakashi a zuba acikin kankanar.

3. Asamu dabino  a nikashi a zuba a cikin

kankanar.

4. Kwakwa  (coconut) kwallo daya a fasa ta a zuba ruwan cikin kan kanar sannan kwakwar ma a nika ta a zuba cikin kankanar.

Sai a rufe kankana saida safe sun jiku sai uwar gida ta shanye ruwan tas sannan ta cinyenkankanar.

Zaki bawa kawarki labari.

Anaso mace ta yawaita wannan abun zatai kima da martaba ga mai gidanta.

Kila ma megida ya baki kyautar jirgi saida safe ayita rigima

 Insha Allahu duk wacce tayi amfani da

wannan sinsadarin zata yaba kuma zata kara yiwa Allah godiya.

Allah yasa adace ameeen

Post a Comment

Previous Post Next Post