Maganin Karin Ni'ima Da Maganin Sanyi Ingantacce Na Maza Da Mata

 

MAZA DOMIN INZALI KO(RELEASING


 MATSALOLIN DA AKE SAMU WURIN JIMA'I


Babbar matsala ce saurin tashi da zarar namiji ya kawo maniyi sai ya sauka domin shi ya gamsu sai ya bar matsala cikin matsananciya bukatuwa

 Domin kuwa ya bar ta a kan Rabin hanya kuma komai na iya faduwa idan hakan ya ci gaba.

 Hanyar warware matsalar itace ya bar jikinsa a like da Nata domin ita ma ta biya tata bukatar kamar yadda ya

biya nashi na kanshi.

Rashin kulawa da bukatun mace wurin jima'i wannan kan kawo mace ta samu halin ko in kula ta yadda ma ba zata

kula da bukatun mijin ba wanda zai iya haddasa tabarbarewar zaman aure har ya Kai ga rabuwa.

Rashin jawo hankalin juna wajen jima'i ta yadda za a tayar wa juna sha'awa kafin Fara jima'i wato shafe-shafe jikin juna.

Karancin sha'awa da rashin saurin kawo ruwan maniyyi.

Ana iya magance wannan ta hanyar yin wasa sossai kafin

jima'i domin yin.

RAUNIN MIKEWAR AZZAKARI

na faruwa ne saboda abubuwan da dama wadanda za'a iya magance su ne idan an ga likita

KANKANTAR AZZAKARI


wannan halitta ce da za'a iya magance matsalarta idan akwai soyayya tare da fahimtar juna domin akwai hanyoyi

jima'i da zai iya taimakawa wajen saukaka wannan matsala.

MAGUNGUNAN DA MATA MASU MATSALAR SHA'AWA

ZASU YI AMFANI DASU :

dama wadanda suna sha'awar sai dai basa gamsuwa ko gamsar da mazajensu da kuma bayanin kariya ga macen

da al'adarta ta dauke ko sha'awar ta.

Farko yakamata mata su kula da tsaftar jikinsu da abincinsu da cikin gidansu da dakinsu dakuma yin ado da ababen da shari'ah ta amincewa mata suyi.

Hakika tsafta Nada matukar muhimmancin ga mace ta yadda zata samu saukin shawo kan duk wasu cuttuka na jikine ko cikin gida ko masu shiga abinci da kuma samun kariya daga shedanun aljannu.

Sannan mace ta koma ga ubangijin ta wurin tsarkakesa da bauta yawaita yin azkar na safiya Dana marece Dana

kwanciya bacci.

WANNA DA MATAR AURE DA BUDURWA CE

       BINCIKEN LIKITACI

likitoci sunyi bincike sungano mutane da yawa suna samun karancin ni'ima ko daukewar ni'ima da rashin kuzari da rashin gamsuwa da juna sakamakon rashin ko karancin amfani da ya'yan itace wannan binciken yayi dai-dai da wani bincike da wata cibiya dake alqahira tayi.

   DON KARANCIN SHA'AWA


 danyen inibi

 nonon rakumi

sai ki samu danyen inabi da nonon rakumi da ridi cokali daya sai a markadasu a rinka sha safe da

yamma

DON RASHIN JIN DADIN SADUWA

 garin alkama

cukul

 kumasorriyya

 waken suya

☛zuma


za a samu garin alkama da cukul da garin kumasoriyya sai waken suya rabin cokali 0.5 a hada da zuma a rinka sha safe dayamma.

DON MAGANCE ZAFIN SADUWA

 zuma

 lemun tsami

hulba

za a tafasa zuma da lemun tsami da hulba a rinka kama ruwa dashi safe da yamma

UWAR GIDA GA TSARABA

 a samu ganyen zogala da kayan lambu

da kumasoriyya kadan da zuma a markada a tace,inya kwana sai a rinka sha safe da yamma.

AMFANIN HABBATUSSAUDA DON MAGANCE KOWACE IRIN MATSALA

habbatussauda tana da amfani sosai don manzon Allah(s.a.w) yace nahore ku da habbatussauda, don tana magance kowace irin cuta in banda tsufa ko mutuwa malaman duniya sun tabbatar da cewa tana maganin kowace irin cuta

MAIDA TSOHUWA YARINYA

duk matar da take son gabanta ya matse kofar ta zama karama kamar na budurwa, sai a samu ya'yan bagaruwa da

ganyenta a tafasasu a rinka zama cikin ruwan ta yanda zafin ba zai cutarba, anaso kullun ayi hakan sau daya insha Allah zai matse ya zama karami,kuma koda akwai wasu kuraje masu fitowa sunayin kai-kai duk zasu mutu da ikon Allah :

wani hadin kuma: shi wannan hadi za a tanadi kayayyaki kamar

haka:

kankana mai zaki

abarba mai kyau

gwanda mai kyau

 apple(mai ja sosai)

 madarar ruwa(luna ko peak)

 zuma


wadannan kaya zaki hadasu guri daya sai ki markadasu, kitacesu,sai ki saka suga ko mazankwaila ki rinka sha wannan hadin yana da kyau sosai musammam ga amare ko masu niyyar

yin aure wani hadin kuma: zaki samu ya'yan hulba sai ki sami karanfani

da kuma ya'uan habbatulbaraka da kuma zuma dukkansu cokali

bibbiyu 2 zuma kuma cokali hudu 4 sai ki dafasu su dahu sai ki sauke inya huce sai ki rinka sha kina kuma kama ruwa dashi yanada kyau sosai.

DON KARIN SOYAYYA TSAKANIN MATA DA MIJI DA KUMA MOTSA SHA'AWA

 zaki samu nikakkiyar alkama cokali biyar 5

ki samu garin dabino cokali goma 10

ki samu garin farar shinkafa cokali biyar 5

ki samu garin sha'ir cokali biyar 5

- ki samu nonon akuya


idan kika hadasu guri daya sai ki samu zuma mai kyau sosai sai ki barshi yayi kwana uku 3 sai ki daukoshi ki dafashi inya dahu sai ki dinga sha, ki jaraba ki gani yanada kyau sosai,musamman

larabawa suna amfani dashi sosai.


GA WANI HADIN DON MATSEWAR GABAN MACE

wannan hadin ana yinshi shima don karin ni-ma da kuma matsawar gaban

mace,kuma yana sa hankalin mai gida yadawo kanki,sannan kuma yana sa gaban mace kamshi sosai wannan hadin angwada amfani yana aiki sosai kayan da ake bukata sune:

lemun tsami

zuma mai kyau

raihan

yanda ake yi shine: zaki yayyanka wannan lemun tsamin sai ki sakashi a ruwan dumi sai ki kawo raihan ki zuba, sai ki kawo zuma ki zuba sai ki rinka kama ruwa dashi tare da wanke duk

wani lungu da sako na gabanki ciki da waje,yin hakan yana sa mai gida ya rinka tabo maki majiya dadi wannan wani bangare ne a cikin gaban mace.

YANDA GABAN MACE YAKE

 mafi yawa daga cikin mutane basu san

yanda gaban mace yake ba balle su san cewa akwai wani waje da ake kira majiya dadi, kuma sanin hakan yana da muhimmanci domin duk macen da tayi sa'a mijinta yana tabo mata wannan

wuri(majiya dadi) to zata ga son da yake mata yana karuwa dari bisa dari(100%) itama haka zata ji tana kara sonshi sosai

MATSALAR CIWON SANYI GA MACE 1


Ana samun tafarnuwa abare ta sai a dauki daya Ayi matsi da ita a gaba.


Idan an wayi gari asamu garin HULBA a tafasata sai mace ta zauna cikin ruwan idan ya dan huce.

Ayi haka har kimanin kwana 7 amma shi na tafarnuwa za'a yi ko sau 2 ko 3 ya isa 2 Dangane da magance ciwon sanyi asamu

 hulba

 Bagaruwa

man habbatussauda

Yadda za'a yi abine a hada bagaruwa da hulba a tafasasu sai idan ya dan huce sai azauna ciki sannan kuma ashafa man habbatussauda kamar yadda za'ayi matsi insha Allah

yazo daya daga cikin wadannan magunguna da akayi amfani dashi zai magance matsalar ciwon sanyi sannan

kowane yana Kara dawwamar da ni'ima ga mace in kuma akwai zai karasa wasu nau'in na magance matsala rashin sha'awa da kuma karawa mace ni'ima shine asamu.

NONON RAKUMI

GARIN RIDI

 a hadasu guri daya a rinka sha 6

Asamu lemun tsami a yankasu sai a saka shi cikin ruwan zafi idan ya jika sossai sai a fiddo lemun yakkakken da aka saka cikin ruwan zafin a dinga wanko kowane lungu da sako na farjin mace sannan ruwan sai a Kama ruwa dasu.

MATSALA KAWOWA DA WURI GA MAZA

watau daya fara saduwa da mace ba zai dauki dogon lokaci ba yana harka sai ya kawo ba tare da ita macen ta gamsu

ba, uwargida sai ki nemi

 cucumba gurji

 zuma

zaki markada cucumbar ba tare da kin fere ba saiki ki zuba zuma a ciki zaki iya sakawa a cikin firji, domin sanyi saboda

maigida yaji dadin sha


Post a Comment

Previous Post Next Post