HANYOYIN KAURACEWA INZALI GA DA NAMIJI KAFIN GAMSUWAR MATARSA
Saurin zuwan Kai dai yana da sababi iri iri,kuma koma dai wanne ne da kai ya dace ka nemi magance shi domin dadadawa abokiyar zamanka.
Kafin ka samu maganin magancewar ga ka jarraba wadannan hanyoyin :-
-Ka tabbatar ka kashe mata jiki sosai ta hanyar tsotsar sassan jikinta, da ta fi jin tabi na tsawon lokaci kafin ka kusanceta(kamar irinsu,nonuwanta,kawunan nononta,farjinta da sauransu).
Ya danganta da kalar macen.Ya rage ga miji ya gano inda tafi bukatar a taba mata,domin wasu matan kunya na hanasu fadar hakan..
-bayan ka gano lagon matarka a wajan wasannin kafin fara jima'i,ka tabbatar ka takurawa wurin da tabawa,sha ko shafa gwargwadon yanda kaga tafi bukata.har sai ta matsu dan kanta ta fara kuka tana rokonka ka shigeta.
Domin a wannan yanayin tabbas bazata jima ba zata kawo kafin Kai,ya danganta da lafiyar namijin.
-Cizon harshe a yayin da kaji kana kokarin kawowa, yi kokarin kawar da hankalinka daga ABINDA kake aiwatarwa izuwa wani tunanin davan(wannan sai an daure)anan zakaji sperm din yana komawa..
-kokarin ciro azzakarin daga cikin farjin matarka.
Idan yaso sai ka mayar da yatsunka biyu ko Daya a cikin farjin nata ka cigaba sokashi kana zarewa gwargwadon yanda kakeyi da azzakarin kafin ka zareshi,bayan lafawar jin kawowar,sai ka mayar ka cigaba daga inda ka tsaya,ka tabbatar ta kawo kafin kai.
Insha Allah! In ka iya jarraba Wannan zaka Dan raka kafin ka sami magani na dindin.
Dan Tsokaci
*************
Ku daure ku rika yin maganin matsalarku, wlh mata suna jin tsananin bakin ciki da tsana a duk sa'in da mijinsu ya kusance su basu sami Gansuwa ba
Post a Comment