Mata uwayen mu na haduwa da wasu matsaloli na jin yanayin zafi lokacin saduwa. Akwai kalar zafi yayin saduwa guda biyu.
- JIN ZAFIN KAFIN SHIGA:- Duk matar da take da wannan yanayin babbar alamace dake sanar da ita tanada alama ta wasu daga cikin sexual transmitted infections, yana sanar da mace ta fara shiga menoupousal dinta ko kuma rashin cikakkar ni'ima wadan sune dalilan dake sa arika jin zafin lokacin juma'i wanda kuma zafin iyakar sa baki baki. Ire iren cutuka na Gonorrhoea, herpes da sauran su.
MATSANAN CIN ZAFI LOKACIN JUMA'I GA AMARE BA YANA NUFIN MATSALA BA.
Lokacin da AMARE wadanda basu dauki lokaci mai tsawo ba da aure sukan samu wani matsala ta jin zafi musamman ga amarya a karan farko to wannan ba wata matsala ko cuta bace kashi 95% na mata dole a samu wannan.
Lokacin da mace ta fara kusantar da namiji a rayuwa bazata iya samar da ni'imar da zata magance mata wannan matsalar ba ta jin zafi lokacin saduwa.
Lokacin da ango ya kagara yakai ga amarya yana matsa lamba da haifar da kura kurai na juma'i a karan farko a rayuwar sa kamar rashin sanin ma ko fahimtar hanyar cervix din da sauran su duka wannan yana haifar da jin zafi ga amarya dama angon a farko farko rayuwar aure.
Idan ba ayi auren soyayya ba za a iya samun wannan gajeruwar matsalar ta jin wannan zafi wacce rashin so tsakanin ma'aurata kan haifar daya yaji baya sha'awar daya balle har jikin sa ya aminta da dayan ta hanyar tado da sha'awa.
Idan aka duba duka wadannan ba cutuka babe, ababe ne da zasu kau zuwa wani dan lokaci kadan idan tafiya tai tafiya.
Kadan daga cikin abunda ake anfani dashi ya saukaka wannan matsala shine wasu dangogin LUBRICATION DA AKE SAYAR WA
Examples
1- Include inadequate lubrication
2- Rough sex, trauma or
3- Negative feelings about a partner
Post a Comment