Yadda Zaki Gyara Fatar Jikinki Tayi Kyau Ba Tare Da Kin Kashe Wasu Kudi Masu Yawa Ba

Yadda Zaki Gyara Fatar Jikinki Tayi Kyau Ba Tare Da Kin Kashe Wasu Kudi Masu Yawa Ba



 Amfani Da Fiya ‘Abocado’ Na Kara Kyan Fatar Jiki:


 Fiya na da sinadaran da ake kira da turanci sugar- fructose, glucose, and galactose wanda suke kare mutum daga kamuwa da ga cutar cutar siga.


Shan Fiya na taimakawa mutum wajen samun cin abinci yadda ya kamata.


 Fiya na kare mutum daga kamuwa da cutar ri da kuma cutar zuciya.


Fiya na kara wa jariran dake cikin iyayensu lafiya.


 Fiya na da wani sunadarin da ake kira ‘Potassium’ wanda ke taimakawa wajen rage ciwon hawan jini a jikin mutum.


 Fiya na kara kyan fatar mutum.a


Sabuwar Hanyar Inganta Fata Yadda Zaki Ƙarawa Fatarki Kyau Ba Tare Da Kinyi Bilicin Ba


  Fiya na kare idon dan adam daga cututtuka.


Fiya na da sinadarin bitamin A da B wanda ke kare mutum da ga kamuwa da cutar daji da kuma sa jikin mutum warkewa da sauri idan an kone.


Shan Fiya na kare mutum daga tsufa da wuri: Piya na da wata sunadarin da aka kira Danthophyll wanda yake kare jikin dan adanm daga tsufa da wuri.


Post a Comment

Previous Post Next Post