Yadda Mata Ke Zuwan Kai (Kawowa A Yayin Saduwa)


Yadda Mata Ke Zuwan Kai (Kawowa A Yayin Saduwa)




TAMBAYA

:

Malama don Allah ina neman sani ayi min bayani game da yadda mata suke zuwan kai

ina nufin inzali. Fiye da shekara biyu kenan da yin aurena amma ko sau daya ban taba ganin matata ta kawo ba kamar yadda nake yi.

kuma ina gani a bidiyo na baɗala mata na zuwan kai kamar

yadda maza keyi. Ko dai matata ce batada lafiya?

:

AMSA

:

To ba shi kaɗai bane, maza magidanta masu shekaru ma suna

da jahilcin zuwan kan mata. Mun sha samun tambayoyi akan

wannan lamari daga wajen maza da mata.

Kai harma wasu mazan da suka saki matansu saboda wai

basa kawowa. To Ƙara natsuwa ka fahimci yadda abun yake.

Inzalin mata ba kamar yadda na maza yake bane. Su maza

suna fitowa da maniyi ne a zahiri yadda ana iya ganin sa.

Amma inzalin mata shi a kwakwaluwansu yake don haka

intetnal enjaculation suke yi ba external ba. Sai dai akwai wasu

matan da suna iya ɗigar da ruwan miniyinsu amma ba kamar

yadda na maza ke fitowa ba.

Shi ruwan maniyin mace yana nan kamar ruwan maziyin namiji

ne bashi da kauri tsinkakke kuma fari, amma na maza kamar

majina yake.

A kwanakin baya mun yi darasi akan mata masu feshi, matan

da suke fesar da ruwa mai kama da fitsari (squatting) wanda

maza da yawa suna ɗaukar cewa wannan shine inzalin mace.

Kuma shine na tabbata wasu ke tunanin Inda muka tabbatar da

cewa inzalin mace daban shi kuma wannan ruwan yana

samuwa ne a lokacin da mace ta gurzu take cikin jindaɗin

jima'i.

Inzali ga maza da mata shine ƙololuwar jin daɗi a lokacin

jima'i.

A lokacin da mace ta kamu da shauƙin jima'i, wannan lokacin

jinin jikinta yake kwarara zuwa kan ɗantsakanta, daga bisani

sai ruwan maniyinta dake tare a mafitsaranta ya bazu zuwa

sassan jikinta har kwakwaluwanta a lokacin da zata yi zuwan

kai._

Akasarin mata basa fitar da maniyi idan sunyi inzali. Amma da

akwai alamomin da namiji zai iya fahimtar matarsa ta yi zuwan

kan

:

Allah ta'ala yasa mudace

Insha Allah! Next topic din mu zamu kawo alamomin da zaka

gane matarka tayi releasing

Post a Comment

Previous Post Next Post