Yadda Ake Hadin Matsi Na Musamman Kamar Budurwa (Yadda Zan Mayar Da Gabana Kamar Budurwa)
Hajiya na faɗa miki gaskiya, duk kyawonki duk arzikinki idan dai baki kulawa da gaban nan to wallahi keda yar aiki duk matsayinku daya a wurin maigidanki.
Kada kiyi wasa da neman maganin da zai kara miki ni'ima ki shiga ki fita ko ina duk inda zaki samu irin wannan maganin to ki nemo matukar dai bai saba addini ba.
Budurwa (Yadda Zan Mayar Gabana Kamar Budurwa)
Yadda Ake Hadin Matsi Na Musamman
Zaki nemi kayan hadi kamar haka;
* Garin almiski
* Garin yayan bagaruwa
* Garin nihal
* Garin kanunfari
AMFANIN TUFFA (APPLE) A JIKIN DAN ADAM
Yadda Ake Hadi;
Zaki samu dukkan wadannan garin sai ki kwaba da almiski ki dunga sawa a gabanki da dare minti ashirin (20) kafin barci da safe sai ki wanke da ruwan dumi.
Allah ya taimaka
Post a Comment