Maganin Karfin Mazakuta Yadda Zaka Sadu Da Iyalinka Yadda Kake So

 MAGANIN MAZAKUTA GA MAZA 

ALBASA



TANA KARA GIRMAN AL"AURA


Albasa:


A yayin wasu sinadaran ke amfani wajen dadewa a yayin jima’i, masana sun tabbatar cewa albasa tana daya daga cikin nau’o’in sinadaran da ake amfani da su wajen karin yawan ruwan maniyyi a jikin dan adam.Haka kuma masanan sun tabbatar cewa Albasa tana taka muhimmiyar rawa wajen karin girman al’aura musamman ga maza.

DOMIN KARIN NI"IMA



Yadda Ake Gyaran Fata A Lokacin Sani

Alkama:


Garin alkama na daga cikin nau’o’in abincin da ma’aurata ke bukata wajen karin ni’imar aure


_Yadda ake sarrafa shi kuwa shi ne, ana samun garin alkama a hada shi da nono mai kyau, ko madarar shanu, wadda aka tatsa yanzu-yanzu, a rinka hadawa da ruwan dumi ana sha_


Hakan yana magani sosai wajen mu’amala tsakanin mata da miji, musamman kara dadewa a yayin jima’i.

      KARFIN GABA

Ayaba:


An kwadaitar da ma’aurata su yawaita cin ayaba, masana sun tabbatar cewa ita ma Ayaba tana karawa namiji karfi matukar gaske

         RAUNIN GABA


Jirjir:


Yana matukar amfanin musamman ga maza, idan aka hada shi da Habbarashid, yana kara karfi sosai musamman ma ga wanda yake da rauni sosai.

Ridi:




Maza masu fama da raunin mazakuta suna iya amfani da Ridi, su yawaita cinsa, yana amfani sosai wajen magance raunin na su.



     GAREKA MAI GIDA

Dabino:


Masana sun kwadaitar da ma’aurata, musamman maza su yawaita cin dabino gabanin fara ibadar aure. Sun tabbatar cewa matukar mutum ya ci dabino kwara goma, kafin fara jima’i.

Post a Comment

Previous Post Next Post