Igantaccen Maganin Olsa Wanda Za a Rabu Da Ita Baki Daya Insha Allahu
DUK WANDA YA KARANTA YAYI KOKARI YA TURAWA SAURAN YAN UWA DOMIN SUMA SU ANFANA.
Duk mai fama da Ulcer kar yayi wasa da wannan fa'ida.
WANNAN MUJARRABUN NE
Wannan ingantaccen Maganin Olsa ne, wanda za a iya rabuwa da ita baki daya da yardar Allah. Kada ka gaji ka jarraba wannan insha Allahu za a dace. Wasu na kokarin neman magani yayin da wasu suka gaji da nema har suka dakata. To ku jarraba wannan domin wannan za a iya warkewa ko yana sakaka abubuwa kamar haka;
Kamar mai sa ciwon baya
Ko zafin jiki
Ko kashin majina
Ko ciwon ciki
Ko zazzabi
Ko kuma kaji kana jin yunwa koda Kaci abinci
Insha Allahu idan ka jarraba wannan zata magance maka matsalar Olsa
KAYAN HADI
1. Cabbage (Kabeji) musamman jan kabeji
2. Garlic(Tafarnuwa)
3. Zuma
YADDA AKE HADAWA
Da farko zaka samu kabeji danye Sai ka yayyanka kanana ka debi kamar cikin hannu sanna a samu Tafarnuwa kwagoyin ta guda 2 a samu ruwa kofi 1 sannan a samu blender. ..
Abubuwan Da Yakamata Kowacce Mahaifiya Tayi Domin Inganta Rayuwar Yayanta
Sai A zuba ruwa a kofi daya a ciki a zuba kabejin a ciki da kuma Tafarnuwa sai ayi blending nasu,a juye a kofi sannan a zuba zuma chokali 5 a ciki asha da safe kafin aci komai.
Insha Allah idan akai na tsawon sati 1 zaa samu waraka, wannan yana aiki sosai a jarraba.
Allah yasa mu dace.
Post a Comment