Sakacina Ne Silah Hausa Novels Na Nusaiba Alkamawa

 *SAKACINA NE* *SILAH* * *        



                            NA  


 

     NUSAIBA ALKAMAWA*                                   




*Proficient writer's* *association* the ability to guide is what all writer's can have we proficient writer's will share this quality                                                                                                           



Waya rike ahannunta tana Cin abinci tana kallon waya,,mita yayar take ta faman yi akan maganan ta'ba wayar yar uwar tata yayi yawa,


     

"Ke dai Hafsa kwata_ kwata kin tsani kiga Abida na ta'ba wannan wayar,so kike wai ta zauna tayi ta kallon ki ko kuwa mi kuke son tayi ne!?"



Murmushi tayi ta kalli mahaifiyarta wacce tana kitchen tana kokarin ganin wuta ta kama, "wallahi ummah ba zakiga gane sharrin waya ga karamar yarinya kamar Abida ba!! Sabida yanzu zamani ya sauya Umma,duk da bakiyi karatun zamani ba, ya kamata kisa mata idanu akan wayarnan ummah,kinga Ni da aurena,leko ku kawai nake na koma,ban sanin abinda take yi bare na tsawatar,amman duk sanda zanzo gidannan ko tana tad'i da wanchan dan alhajin ko kuma waya tana hannunta kofa aiki sai dole take kama maki Umma ,wannan wacce irin dabi'ace,mu ai ba haka kika barmu da wayar ba!!"




Cikin jin haushin maganan Hafsat, Umma tace " wai ke hafsat baki ganin zamanin ku, da na yanzu ba daya bane ba,yanzu duk kawayenta suna da wayarsu wacce ma tafi tatah tsada suke anfani da ita akan me ita zan hanata taje suna rai na mata wayo!!"



Murmushi mai kunchi Hafsa tayi tana kallon mahaifiyar tasu



"Toh shikkenan Umma insha Allahu na daina ma Abida maganan waya,amman kuma ki faɗa mata taji tsoron Allah adukkan lamurran ta Kuma,... ",



sallamar wani Yaro ne ya katsemata mata karashen xancen dabata karasa ba, salamu alaikum, "wai ana kiran Abida inji Fahad"




Yaron Ya juya yayi tafiyarsa,,



Tsalle tayi tana murna yau tabbas sai sun gwada jin dadi nan nan da matan littafin Hausa keji tabbas sai Fahad ya Sami muradinsa agurina!!!,,



Yarda kasan wata matar auren da za taje ga mijinta haka tashiga shiryawa ita adole sai tayi yarda taji ance baby nayi acikin littattafan da take karantawa,



Gaba daya gidan ya dauka da kamshin turaren ta mai daukar hankali wanda Anisa ta aiko mata dashi, tace mata ta, je gurin wani malami ya mata yarda taga haj Amina tayi acikin wani littafi dan tayi amfani da wani saurayi da ta mallaka ma rai sai ya kusance ta haka kuwa tayi harta maida saurayinnan tamkar mijinta,babu abinda suke yi wanda marubuciyar bata rubuta acikin sa ba,




Wannan ya ke daukar hankalin Abida da Anisa suke aika ta dukkan bad'ala ta wayoyin hannunsu,babu kalan karatun da basa yi na Turanci da na Hausa haka ban garen fina_ finai babu wanda basa kallo illah iya karsu toshe kunnan su da abun sauti na kunne dan kar wanda yajisu,,




Wayar hannunsu kwata_ kwata basa barinta haka, sai da makulli wanda dole sune dole za su bude ta da kansu,,




Haka ta wuce mahaifiyarta da Yah Hafsat tayi waje ta bude motar Fahad ta shiga,wani irin shu' umman kallo ya ke aika mata dashi,tana kara rangwad'a tana bayyana dukkan ilahirin surar da Allah ya bata tana alfahari da wannan surartata dan kuwa kyau ko ita ta tsara ma akanta sai haka,,



Ran Hafsat abace ta ajiye aikin da take kamawa Umma ta sa'bi hijab tayi hanyar waje,,motar Fahad na dagawa itama yah Hafsat ta tari mashin ta saka niƙabi wanda zaya sa tayi basaja tabi bayansu,,



Tuki yake amman ya kasa jurewa hannun ta yakamo ya daura Akan abun duniyarsa,. "baby yau kina son ki kashe masu yaro ko?kin ko ganki ne,gaskiya hotel za mu kama idan ana iya ice cream din muje chan mu murji kayanmu dan da nasan daga dukkan alamu yau za abani dukkan ragamar ahannuna,zan tsotsa........."" Ya kara fada yana kashe mata idano,,



Ita kuwa karatun yarda baby take sarrafa babyn babyn takeyi tana aiyana yarda zata gwada ma Fahad yau,ice cream din kamfanin Alkamawa suka tsaya siya wanda tasa Nusaiba ta ajjiye mata dan ta burge Fahad dashi duk da kudin sa ne,,fura ta gani agurun tare da yoghurt duk tasa aka hada mata su suka shiga Mota yayi wani shahararren hotel da ita,,




Haka dai Yah Hafsat take ta binsu abaya Dan ganin ikon Allah,suna isa abunka da gurin arna da Musulmai,kai kace yarda Abida ta fito batayi kama da siffar musulmai ba,ashe hijab ne ya rufe shigarta da tayi daga fitowa daga gida,,hannunsa cikin nata suka nufi hanyar shi,wani mai mota yazo wuce wa garin kwallon Abida ya watsama Hafsat ledan tsiran da yake wulli da ita a idon ta,,cikin sauri tayi ta doke domin yajin da ya shiga idanun ta,,




Abida da Fahad kuwa tuni sun nisa ciki har sun amshi daki,sun fara raba junan su da suturan jikin su,cikin salon jin dadi suka fara gudanar da aikin 'barna wanda daman abida tuni ta gama buda kanta da kanta sabida tsabar saka hannun da takeyi ajikinta,



Haka suka lula harkan da babu wanda zaya iya kiransu ko ya tabasu su dawo hayyacin su a take, domin KO wannesu yana nuna ma dan uwansa zumar da bai taba shan ta ba,,haka yake juya ta yarda ya ga dama ya na tsotsar dukkan abinda ya ga dama ajikinta,




Hafsat kuwa dole mai mashin din da ya dauko ta Allah ya, sa yasan inda ya dauko ta ya maida ta gida,




Tana shiga tayi saurin banka ma idon ta ruwa da taimakon mahaifiyarta Idon ya dawo daidai,,"garin yayah haka Hafsat ?"




Murmushi tayi "Umma ki barsu zan dauki fansa Nima ba komi ba ne ba,naje amsar maki sako ne shine wani yawatso Mani ledan nama mai yaji Kinga yau ba zan koma gida ba tunda baya gari daman zan kwana agurinki ne Ummanah"



Dadi sosai mahaifiyarsu taji dan ko ba komi zata temaka mata da aikin gida tasan Abida kota dawo takan waya za tabi abunda, ba lalle ta mata aikin ba,




Zura ido take ko taga shigowar Abida Amman shiru,,sai yamma likis sai gata kai kace diyar babban limamin Saudi ce sabida kame wa da yakin munafurci,



Murmushi Hafsat tayi, "ummanah! ummah! Ga tsarabar ki inji Fahad"




Tana murmushi Umma ta amsa tana faɗin "yaron albarka kai"



Tayi dakin ta tana tube kaya tana murmushi, Kiran aminiyarta tayi awaya tana faɗin "ke baby daman hakan harkan take nake zaune ina cusa hannu ban bada kai bori ya hau ba,ba ku kuma barina abaya wallahi,yau dubu ɗari naji a majiya ta asusun bankuna,sabida irin salon wannan shafin na masa na babbyn baby ",




Dariya ta kwashe da ita "yaufa basaban ba,,mata anji maza,sai ki zo ki dena wanna karaman harkan mu koma babbar harka muna tara abin duniya tunda yarintar mu Gara mu more muma musha kalan zumar su Hajiya"




Murmushi tayi " bari nayi kadan dan wallahi na kara jin na hau sabon network fa"




Murmushi tayi ta kashe wayar,,




Sheme _sheme tayi tana wasa da jikin ta tana dariya tana ihu tana salo kala _kala dan gamsar da kanta,



Hafsat ta tsince ta acikin wannan salon ta koma da baya jiri kadan yade Beta, ta yin kura kadan ta je ta kamo hannun mahaifiyarsu dan taga za hiri,,




Salati da sallallami ta saka inda Abida ke ta faman kiran sunan Fahad tana faɗin ka tsotsa da kyau babu,,




Aguje Umma tayi kanta da wani mahaukacin duka da batasan tana yinsa ba,



"Daman abinda kike aikatawa kenan shiyasa kika maishe Ni yar iska sabida na maki saken da banma yan uwanki ba,,watau abinda yar uwar ki ke fada mani ashe gaskiya ne,za ki ci ubanki yau wlh,,Hafsat dauko Mani wayan ta,ke da waya har abada arayuwarki,in kuma kin kuma ɗaukar wayan wallahi sai na maki baki,"




Mahaifinta da ke shigowa ya gama fahimtar komi,ta barya ta dakko za tayi dakin da ita ya amshe yace harda laifin ki ai,sabida son kwadayi da don abin duniya baki gode abinda na ke baki sai wanda wannan yarinya take kawo maki ga irin tanan ai,,sabida haka duka ko fada baya dawo da ita dai _dai sai dai nasiha da janta ajiki kina kulawa da dukkan motsinta",



Cikin daki kuwa Hafsat tasa hannu akai saka makon jinin da tagani ajikin kayan Abida yana kwarara,,



"Shikenan Abida kin kashe rayuwarki kin jefa mu cikin halin ha' ula i,,yanzu Fahad da mahaifinsa baza su taba amsar wannann kaddaran ba,ummah kin ga abinda nake gaya maku,gaba daya wayarta wallahi fasikanci ne da littattafan batsa gashinan harda kawarta ma ita rubutawa takeyi tana samun kuɗi akansu",



Kuka mai shiga zuciya mahaifinsu yayi sannan ya karaso inda suke ya ce "Abida na gode da dukkan halaccin rayuwa da kika saka Mini kuma na gode da kare Mani Kimata da kikayi,kin kyauta kuma ina maki fatan Allah ya shirya ki,kishirya gobe auren ki insha Allahu da daya daga cikin almajiran zaure wannnan babu fashi",



Ya kalli Hafsat yasa mata albarka,ya juya ga mahaifiyarta yace ga illan saka cinki abunda ya haifar maki,sai ki shirya biki babu shiri wannan shine mata kina,kuma na rabata da kawartata har abada"


Alhamdulillah

Post a Comment

Previous Post Next Post