Ranar Wanka Ba a boyon Cibi Hausa Novels Na Sadi Sakhna

 *RANAR WANKA* 

            (Ba'a boyen cibi) 




SADI-SAKHNA✍🏼



*PROFICIENT WRITER ASSOCIATION*


The ability to guide is what all writer can have,we proficient writer will share this quality.





*Page 1 to End*






"Uhhh meka ɗaukeni,a tunaninka bansan komai ba dan ina ƴar shekara goma sha uku iyaee,to kuwa zan baka mamaki"

Tafada cikin sigar magana irinna ishashshun mata.

Hannunta ya riƙe wanda yake cikin gashinsa tana wasa dashi tareda cewa,

"Wannan maganar da kikayi kwata kwata bazata bani mamaki ba,idan kika kamantata da halayyar dakika nunamin a Shakaran jiyah"

Ƴar dariya Na'imah tayi jin furucin Habeeb,wanda take zaune akan ruwan cikinsa shikuma yana kwance.

"Ohh menene yabaka mamaki a ciki,Kallon dana aika maka ne suka baka mamaki,ko kuwa Saƙon na tura maka "

"Dukkansu sun bani mamaki,abin tambayar anan shine,taya kika koyi irin waɗannan Abubuwan a ƙananan shekaru,a makaranta ko kuma ƙawayen islamiyyah?"

"Meyasa kake titsiyeni saikaji inda nasani,nifah abu ɗayah na nema a wajenka,shin zaka cigaba da cika min burina ko kuma na samu wani."

Ta ƙarisa maganar tana ƙoƙarin balle bottle ɗin rigarsa cikeda zaƙuwa.

Hannunta yakama dukka biyun tareda aika mata wani shu'umin Kallo irinnasa na ƴan duniya.

"Ai kisha kurumimki hankali kwance kaman kayanki ya tsinke a gindin kaba,tunda nazo gidannan nayi tozali dake kika tafi da gundun imanin danake guzuri.

Abu ɗayane ya hanani tunkararki ina tsoron Kada ki yimin ihu ki fallasheni wajen mahaifiyar ki,kullum cikin saƙawa nake kana da kuncewa yanda zan tunkareki,sai naga ashe Zani ce ta tadda muje nidake, duk kanwar ja ce tsakanin ni dake.Dama haka kike ko kuma yanzu kika zama haka"

"Wai shin zamuyi abinda yahaɗamune ko kuma tambaya zaka tsayah kanayimin tamkar alhuda huda,so kake sai mommy ta dawo bamuga ma ba,jiya ma fah daƙyar nayi bacci da daddare"

Ƴar karamar dariyah Habeeb ya jefah mata tareda cewa.

"Uhm Da alama baƙaramar jarababbiyar mace za'ayi ba,Anyah kuwa da iyah ni kika fara?"

"Ohh hakama zakace,Babu wanda nayi dashi bayan kai,kaine na farko,a kanka na gwada na fara ɗanɗanar zumar,bayan na lasa sainaji ashe yanda akayi bayaninta har tafi haka ɗaɗi ma"

"A ina akayi bayaninnata? Wacece take baki waɗannan darrusan haka?"

"A littafi nake karantawa,idan nashiga rayuwar littafin ji nake kaman an tsundumani duniyar mafarki,har bana fatan fitowa daga ciki.

A duk sa'in dana karanta abinda ake faɗa a ciki,sainayi ta Hasashen shin ya akeji,kwatsam ina cikin wannan wasiƙar jakin saigaka ka shigo rayuwata,Habeeb kacigaba da bani wannan Giyar ina kurba,banason na fita a cikin mayenta,sannan kuma........."

Saratu dake tsaye a bakin ƙofar ɗakin Na'imah ce ta banko ƙofar ɗakin tashigo,ƙafafunta sun kasa ɗaukarta data jiyo irin manyan kalaman da ƴar ta ke furtawa da bakinta.

Kallo su take ido jajur,ji takeyi a kowanne daƙiƙa zuciyarta zata iyah ficewa daga cikin ƙirjinta.

Wai ƴar tace mai ƙaramin shekaru a kwance akan direbanta dayake kaita makaranta,wanda a shakerunta baici a ce tasan irin waɗannan kalaman ba.

Habeeb ganin Malama Saratu a gabansa,da sauri ya fizge ma'ballin rigarsa daga hannun Na'imah yana zazzare ido kaman an jijjiga 'bera a buta.

Itama uwar gayyar jikinta ne yafara rawa kaman an jona mata wutar lantarki,Ƙoƙari take ta furta wani abu amma ta gagara,sai haɗa hannunta kawai datayi tana Roƙon mommyntata gafara.

Runtse idanuwanta tayi,tama rasa mai zata ce dasu,tana gani Habeeb yaja ƙafafunsa yafice daga ɗakin,amma ko kanzil da gagara furtamasa bare ta Ɗau matakin Abinda takamashi yana aikatawa da ƴar ta.

Juyawa tayi tabar ɗakin tana jan ƙafafu kaman ƙwai ya fashe mata a ciki.

Wunin ranar bata fito daga ɗakinta ba har dare.

Idan ana Fargaba uban firgici ranar Na'imah tajishi a gidannasu,dan gabaɗaya wunin da tunanin shin wanne irin hukunci uwar tata zatayimata idan ta juyo kanta tayishi.

Cikin dare Na'imah tayi bacci bayan ta saki ranta,kamar a mafarki taji sauƙar ruwan belt a jinkinta.

Ta ko ina Saratu aikawa Na'imah duka take,idonta ya rufe bataji bata gani har saida tayi mata lilis,ta daina ihun neman taimako,saidai nishi kawai take kaman mai shirin haihuwa.

"Na'imah kasheni zakiyi,mai kikeso ki zama,wanne shagene yalalata rayuwarki irin haka,ina nan ina tarbiyyarki waye yake warwaremin,mai kikeso in faɗawa ubanki dayake can yana ƙoƙarin nemo abinda zamuci a wajen aiki,ke kuma kina nan kina shirin lalacewa?"

Ihu ta cigaba tayi tareda jan Majina,dan batada bakin yin maganar ma.

"Ina tambayarki kin maidani kaman gunki,ki yimin magana yanzunnan,ko kuma na kasheki nima a ɗaureni a inyaso"

Ƙara zabga mata belt ɗin tayi,wanda hakan yasakata yin magana da ƙarfi.

"Uhm......uhmm a littafin da kike rubutawa na wayarki nake gani,inkin shiga wanka ne nake turawa a wayata ina karantawa da daddare........anan .......ne na gani"

innalillahi ta faru ta ƙare wai anyiwa mai dami ɗaya sata, tun da duk maganar da akeyi akan rubuta littafinta marar tsari,babu wanda ta ta'ba damuwa dashi,abinda tasani shine tayi rubutu ta samu Mabiyah a matsayinta na mai Tashe a duniyar rubutu, da kuma tsohon alƙalami,ko kunya bataji da kalaman da take rubutawa,burinta shine zuba salo da soyyaya kuma tasaka kuɗi kuma ta samu masu saya da dama.

Ashe bata sani ba duk tsawon wannan lokacin makami da ɗauka take da'bawa kanta batareda tasani ba,wanda shi ake ƙira ƙetar kai.

To kenan inhar ƴar ta zata karanta littafinta tayi wannan mummunan aikin,inaga kuma ƴaƴan mutane bila adadin da littafin ya isa garesu,shin dama irin wannan zafin sukeji idan hakan ta faru?

Gabaɗaya lakar jikinta ne taji kaman an tsinketa,babu wani sauran ƙarfi a cikin jikinta.

Belt ɗin hannunta ne ya faɗi ƙasa,daga bisani itama tayi yaraff a gaban gadon Da Na'imah ke kai tana kuka.

Hawayene zazzafa yake biyo kuncinta mai tsananin zafi da ɗaci,ta zubawa waje ɗaya kallo kaman makahuwar data rasa idonta a ranar farko.

Ganin hawaye bazai mata ba yasa ta rushe da kuka mai cin rai,saida tayi wanda ya isheta har muryarta tana dushewa kafin tayi shuru.

Washagari da safe ta tusa Na'imah zuwa asibiti,domin a yanda Taji bayaninsu da alama sun daɗe suna aika aika itada Habeeb ɗin,wanda tun a jiya ya tattara komai nasa ya fece.

Gwajin farko Likita dayayiwa Na'imah yagano tana ɗauke da jaririn ciki na wata uku.

Tashin hankali goma da ishirin, wannan shi ake ƙira shege da hauka.Gabaɗaya abun taruwa yayi yayiwa Saratu yawa. Shin da wanne ido zata kalli Mijinta wanda baya gari idan ya dawo,da wannne ido zata kalli ɗan da tayi sanadiyyar samuwarsa saboda budurwar zuciyarta,Sannan ga kuma uwa uba baƙincikin Abinda ƴarta ta aikata nayin tabo a rayuwarta,wanda kuma tanada kaso mafi tsoka na faruwarsa.

A yau kam taga ILLAR RUBUTUN BATSAH akan kanta da kuma zuri'arta,wanda tanada yaƙinin cewar tayi sanadiyyar rushewar tarbiyyar wasu ma kafin Na tata ƴar.

Sakin sakamakon Gwajin tayi na cikin shegen ƴar tata tafara kuka kaman Maƙogaronta zai fice.



Alaƙalamin *Sadi-sakhna* ne.

Post a Comment

Previous Post Next Post