Babbar Illah Na Nusaiba Usamatu Hausa Novels

 BABBAR ILLAH



          NA


NUSAIBA USAMATU (nuseey yar amana)




*PROFICIENT WRITER ASSOCIATION*


The ability to guide is what all writer can have,we proficient writer will share this quality.





*Page 1 to End




✍🏼Kira yake ta kwalla mata daga wajen farfajiyar gidan, jin murya shi take kamar anyi mata bushara. 


"Farha! Farha!"


 Cikin ɗan gudunta take zuwa gare shi, "Haba baby, kin san dai zan yi lattin fita office ko?" Fari tayi da idanu, wanda yasashi jin kamar yafasa tafiyar, da kyar ya iya bude bakinshi yace, "haba baby, kinsan dai yau dady yana gari babu halin na fita da ke ko?" Kukan shagwaɓa tasa mishi wanda ya kara narkar da zuciyarsa, ai da sauri ya dauketa sai cikin motar dake gabansa, lokaci daya ya shiga subatar ta, wasu kalamai yake furta mata, masu kara narkar da su cikin yanayi mai wuyar fassarawa, dakyar ya aro jarumta ya janye jikinsa daga nata, kana ya kalleta yana lumshe idanun shi, yace,, 



"babyna yanzu haka ina ji ina gani zan tafi ban sami komi ba?" Hannunsa ta rike kana tace, 



"kada ka damu Yaya nabeel, Farha zata maka ƙyaƙyawar tanadi ai", 


Murmushi ya yi kana yace,



 "yau wane littafin za ki zaƙulo mana don daukar sabon salo?" dan ina ganin wancan mutuniyar tamu ta sake sakin wani sabon littafi, wlh baby bana son rasa rubutunta", Dariya tayi tana gyara masa riga. Kamar daga sama, suka ji mommy na ƙwalla mata kira,cikin yanayi na kewar junansu, ta saki hanunsa ta fita a motar da sauri, 



"Mommy ga ni nan, Yaya ne fa ya umurceni dana mika masa jakkarsa Mota", 



Da kallo Mommy tabi ta kafin tace, 



"wannan shakuwar taku tayi yawa, ga shi duk matan da dady ɗinku ke haɗashi dasu don ya aura yace basuyi masa ba, to ke sai ya fiddo miki miji ki yi aure, mu huta!!" 



Ƙirjinta ta rike da hannu biyu, ta zaro idanu waje tace, 



"haba Mommy! Duka-duka nawa nake, da za ki ce a yi mani aure yanzun haba!!, gaskiya ba dan wannan ɗan banzan yajin aikin na ASSU ba, da tuni ina makaranta abina, da bazaki ganni ba, bare kice inyi wani aure", 


Momy Ta daga hannu za ta make ta, ta yi hazarin barin wajen tana dariya. Wayarta ce ta hau rori, a guje ta nufi dakinta, murmushi tasaki, ganin sunan dake bisa kan wayar, da sauri ta ɗauki wayar ta kara a kunnenta tana faɗin,


"gaba ɗaya ka jamin aiki ka gudu abinka ko? Don Allah karda ka jima'a office yau" Lumshe ido ya yi, yana ƙara kallon hotonta da yake manne a bangon office dinsa, daƙyar ya iya furta mata "ki jira ni zan dawo yanzu, dama daddy ya faɗa mun za su je Kano duba ma'aikatansa, daga nan Momy za ta gidan Aunty Mariya," tsalle tayi tana murna, don kuwa wata irin sha'awa ke kunno mata sosai, a hankali tace, "Yayana ɗan turo mani wasan jiya na yi kallo kafin ka dawo don Allah!!" 




Ƙit ya kashe wayar yana bin bidiyon da kallo yana shafa sumar kansa, nan take ya tura mata tare da sakon, 


"ki dai kula kada wani ya gani," Bidiyon yadda suka gudanar da mu'amulla ne tare, suna karanta wani littafin batsa, sunayin duk yadda aka faɗa a cikinsa, Sosai suke jin daɗin abun babu wanda yake tunani a ransa,Gaba ɗaya ta susuce , babu abinda take muradi in ba ta gan ta cikin irin yanayin ba, Kiran daddy ne ya katse mata tunani, cikin sauri-sauri ta gyara jikinta ta aro natsuwa ta yafa a kanta, ta zo falon daddy dan amsa kiransa. Rusunawa ta yi cikin ladabi tace,


 "Daddy Ina kwana? Ya karfin jikinka?" 



Cike da haiba da kima irin ta manyan mutane yake kallon ta, kana yace, 



"Alhamdulillah mamana fatan kun tashi lafiya?"



 murmushi ne ya bayyana a fuskarta, tana matuƙar ƙaunar mahaifin nasu, da yadda gaba-ɗaya ya ɗauki burin duniya ya daura a kansu, 


"Lafiya Lau daddy," 



Shiru ne ya biyo kafin ya daga kai yace, "mamana ina ganin dole na cika maki burinki na zuwa ƙasar waje karatu, dan ganin wannan ƙasar tamu, aƙwai babban ƙalubale a cikin ta, tabbas wanda ba shi da hali ɗansa yana cikin gararanba a wannan rayuwar ta ƙasarmu." Sosai take matuƙar farinciki, yayinda ta miƙe zuwa inda yake, ta kama ƙafafunsa tana masa kalaman girmamawa ga mahaifi, A hankali yace, 



"mamana za mu yi tafiya zuwa Kano dan duba kanfanoni na, ƙwana biyu ina waje ban san yadda abun ke tafiya ba, ga yayanki aiki ya masa yawa shima, sabida haka don Allah ku kula, babu abinda ku ka nema ku ka rasa, ga masu hidima suna taya ki zama, kada kije ko ina kafin mu dawo," 


Cikin farin ciki ta amsa masa, 



"insha Allahu daddy,"



 Suna cikin haka, mommy ta fito cikin shirinta na tafiya, 



"to shi kenan ai Alhaji ka riga da ka gama magana duk ina jin ku abunda kuke tattaunawa, shi kuma wanchan har yanzu bai zoba?" ji tayi an rungume ta tabaya, " gani anan Momyna!!, yau naji duk abinda ki ka ce, sai kuma ki jama ɗiyarki kunne dan ni dai ba zan ɗauki wannan shagwaɓar tata ba," ya faɗa cikin zulaya, Murmushi sukayi dukkansu, kafin daddy ya miƙe suka bi shi a baya har zuwa gun mota, suka shiga suka tafi, suna ɗaga musu hannu,



Kamar jiran tashin motarsu daddy sukeyi, ya jawota tare da daukar ta cak, yayi ɓangaren sa da ita suna dariya, a falo ya direta, ba ɓata lokaci suka fara aikata fitsaransu, (Wa'iyazubillah) sosai suka lula duniyar sheɗanci, wanda ko ma'aurata ba sun gwada masu wani abunba, duk kuma cikin gurbatatun littaffan hausa da suke karantawa ya ƙara haifar masu da wannan mummunan ɗabi'ar,,ko ofishin sa ya ke zaune burunsa ya ga an saki sabon shafi wanda atake za ya turama ƴar uwarsa warda ya maisheta Matarsa,



Cikin ki ɗima da razana mommy ta ƙwal wani irin ihu sanadin faɗuwar daɗi,jin ibun su kayi tamkar saukar aradu dan basu tsammaci hakan ba,,



"Alhaji! Alhaji! Dan Allah karda ka mutu kabarni da wannan abun kunyar mai kawar da rayuwar iyaye atake",Nabeel ne cikin sauri ya za bura ya ɗaura hannun sa bisa kansa hangen mahaifinsa yasa shi jan jallabiya cikin gaggawa ya sun gumeshi sai asibiti,,atake likitoci suka fara bashi te makon gaggawa,,



Farha kuwa bargo taja ta lulluɓe kanta aciki,nata kuka tana faɗin "mommy dan Allah ki yafe Mani dan Allah mommy ku ya femana karda daddy ya mutu yana cikin baƙin cikin abinda ya gani,wallahi mommy najima Ina karatun littafan Hausa tun ban ƙare secondary ba,tunda aka fara bani waya na'ima ta fara tura Mani su,Sanadin haka nakan gamsar da kai na da kai na,wata rana yaya ya tsince ne cikin halin batare da nayi aune ba ina daki na,,shine ya ɗauki waya ta yaga kalan abunda na ke aikatawa kuma ya ga dukkan kallon batsan da nake yi ina bidiyo call da na'ima itama atsirara take muna karanta sabon shafin da aka saki na wani rubutun batsa,,shima gaba ɗaya jikinsa ya dauki rawa atake ya cire kayansa ya hau kaina yana nishi muka faɗa wannan babbar illah,,Amman mommy tabbas nice sanadin hakan,,yayah yace tausayi na yakeji kuma shima ganin suran jikina bayyane alokachin ya sa gaba ɗaya ya lula inda banzata ba,da kuma shirin sheɗan da yama illah ta sana din hakan Amman anjima nida na ima muna aika ta hakan duk muka karanta sabon littafin batsa"




Riga ta wulla mata alamar ta saka suka nufi mota mommy d akanta take Jan motar jiki sanyaye,,




"Fita ka bani guri!! bani da buƙatar ka arayuwata" buɗe ƙofar yaja hankalin sa kallon mai shigowa,



"Alhaji karda ka yi haka,tunfarko mune muka fara masa sabo da waya ahannunsu tun basu kai muna kin da yanzu suke ba,,sannan kuma mukan basu ta zaran watanni Bama tare da su kuma Bama duba da abunda suke yi, tabbas,yau naga babbar illah agidanta,dan Hajiya sara takan bani labarin yarda suke faɗa da masu rubutun batsanan yarda suke bata mana tarbiyyar yara,yau gashi uwa ɗaya uba daya ne suka jefa kansu cikin wannan halakan,dole mubi komi asannu dan ganin mun rufa ma kanmu asiri amman tabbas sati ɗaya cak za su kuma yi mana acikin gida kowa yayi gidan aurensa dan kawo sauƙin wannan al amarin",



Nasiha daddy yayi mai ratsa jiki suna kuka gaba dayansu suna neman gafaran mahaifan nasu,,atake daddy yasa aka kira masa wata marubuciya a cikin wayar farha ya fara mata nasiha da kuma taji tsoron Allah itama za ta haifa,



Kalmar karshe daga bakin ta sai cewa tayi "malam idan ka kammala wa azin ka idana abunyi,"



Daddy ramsa ya sosu sosai kuma ya dauki alwashi aransa sai ya ga wannan yarinya har inda take sai ya koya mata babban darasin rayuwa tunda ta zama sillan babbar illah agidansa,



"Kayi hakuri alhaji,Nima d kaina dole na zauna nayi rubutu akan waɗannan batagarin yaran,ba za mu tsine masu ba za mu masu fatan shiriya ne suma su gane,amman dole gwamnati ta dauki mataki akan masu irin wannan rubutun gaskiya..



Alhamdulillah

Post a Comment

Previous Post Next Post