Yadda Zaki Karawa Kanki Ni'ima Domin Gamsar Da Maigida

 

 Gyaran jiki babban abu ne mai muhimmanci sosai a rayuwa da zamantakewa ta Kowane dan adam. Kamar yadda ya ke a addini ya zama dole ga kowane mutum ya kasance yana kula da tsaftar jikinsa, wanda dama tun asali ma tsafta tana daga cikin cikon imani. 


 Tsafta ga maza ko mata wannan ya zama tilas amma a yau rubutunmu zai fi tafiya ne a shawarwarinmu zuwa bangaren mata saboda tsaftarsu tafi muhimmanci kasancewarsu abin kwalliya na duniya baki daya.

Karin Ni'ima Domin Gamsar Da Maigida.

Yar uwa ki samu kankana sai ki markade ta a blender ko kuma wani abin markade, ki saka garin ridi aciki da madara da zuma ki zubawa oga ya sha ke ma kisha.

Wata Hanyar Karin Ni'ima Domin Gamsar Da Mai Gida.

 Kisamu kanumfari ki jika kina sha kina tsarki da shi, kada ki ji shakkar komai akan tsarki da shi, yana karin ni'ima da matse gaban mace sosai

 Wata Hanyar Kuma;


 Karin sha'awa da juriya yayin saduwa.

 Ki nemi danyen zogale ki wanke shi sosai ki markade shi ki tace shi ruwan ki zuba garin kanumfari da madara da zuma kina sha safe da yamma Insha Allahu zaki yi mamaki.

 Wannan hadin ba ƙaramin karawa mace ni'ima yake ba, ku jarraba shi.

Post a Comment

Previous Post Next Post