Yadda Zaka Cika Aikin INEC Cikin Sauki
A kwanan nan INEC ta fito neman ma'aikata wanda take so ta dauka kuma da su take son yin aikin wannan zaben mai zuwa.
Abu na farko kada ka cire ranka da rahamar Ubangiji kamar yadda wasu ke yin ikirarin cewa ko mutun ya cika ba zai samu ba, domin manyan kasa basa bari ya samu wanda ba haka ba ne.
Ka kasance mai matukar kwarin guiwa, kuma ka tabbatar kanada cikakkun takardun neman aiki.
A kowane irin aiki da akwai matakan da mutun zai bi domin cikewa, shi ma aikin INEC haka ya ke, yana da kyau ka tsaya ka nutsu domin cikawa. Idan ka yi kuskure kadan zaka iya rasawa, wannan ne yasa mutane da yawa idan suka cika neman aiki basa samu.
Bayan ka gama cikewa sai kuma ka yi addu'ar fatar nasara domin addu'a makamin mumini.
Abubuwan Da INEC Take So Domin Cikewa Su ne;
Idan ka tabbatar kana da waɗan nan abubuwan sai ka Danna NAN domin Cikewa. Fatan Nasara
Post a Comment