Yadda Ango Zai Gyara Kansa Kafin Ranar Aurensa Tazo

 

Yadda Ango Zai Gyara Kansa Kafin Ranar Aurensa Tazo.


Mafi Akasarin Mutane Basu San Yadda Zasu Gyara Kansu Ba, Har Sai Daren Farkon Yazo. 


Wasu Mutane A Ranar Daren Farko Sukan Fada Cikin Halin Kakanikayi, Wanda Har Hakan Yakan Kaisu Ga Fadawa Cikin Wani Yanayin Kunci. 

Sai a wayi a gari a ranar farko mutanen da suka kwashe tsawon shekaru suna soyewa ranar da yakamata ta kasance babbar ranar farin cikin su ta zame musu ranar jin takaici, meyasa? Wannan yana faruwa ne a bisa yadda su masoyan (Ango da amarya) su ka rasa dabarar kulawa da kansu tun kafin ranar farko ta zo. 

Amfanin Habbatus Sauda Danna Nan Domin Ci-gaba Da Karantawa 

Ba haram ba ne ango ko amarya su shirya kansu da magangunan gargajiya domin gamsar da juna a ranar farko, amma duk da sanin haka wasu sai su kasance masu sakaci da yin hakan

A ranar farko ka rasa me zaka yi ko kin rasa me zakiyi biyoni domin warware muku wannan matsalar.

Duba da korafe korafen mutane masu tambayarmu akan irin wannan matsalar yau dai mun yanke shawarar kawo muku mafita wanda Insha Allahu ga duk wanda ya jarraba zai samu abinda yake so.



ABUBUWAN DA ANGO ZAI YI KAFIN RANAR AURENSA;


1- ka yi kokarin nemo habbatus sauda, kustul hindi, da hulba, da haltil, da kuma jinsen ka hadesu  Ka nike su ka dinga shan su kullum a cikin shayi kamar cokali  3 a rana ko Kuma ka dinga dafa cokali 2 a shayi kamar filas 1 ka dinga Sha Kuma abin mahadin kada kasa suger sai dai mazarkwaila ko Zuma wacce ba tada hadi. 


2- Ka yi kokarin ganin ka fara amfani da Maganin sanyi Mai kyau da kuma maganin basir kana Shansu lokaci zuwa lokaci.


ABINCIN DA KE SA QARFIN JIMA'I


Akwai wasu abinci da idan a kayi anfani da su suna sa kuzari ga da namiji misalansu sune: barkono, ALBASA, ayaba,salak,dabino, Citta alanyahu, wanan ka mai dasu abincinka a kullum.

ABINCIN DA KE KARA KARFIN MARAINA


Garin gero, yayan itaciya, man zaitun, Gyada, ganye, wake, Kara's, yayan gurji da yayan kabewa da kuma kwai na kazar Hausa.


ABINCIN DA KE KARA RUWAN MANIYYI


Tumatur, Ayan, yayan kabewa, gyadar yarabawa, tafarnuwa, ka yi kokarin ganin kana anfani da wadanan kafin aure da ma Bayan aurenka.

 ABINCIN DA KE DA KARA JIN DADIN JIMA'I


Ayaba, gyada, Zuma, Citta Mai Ƙwaya, lemon Zaki, kubewa dabino busasshe, aya, yayan kabewa.

ABINCIN DA ZAKA DAINA CI KO SHA KAFIN RANAR AURE.


Suger ko da a cikin shayi ne ko kunu, lemun kwalba kamar su bigi ko Coca-cola da dai duk wani lemun kwalba. Idan kana shan taba kafin lokacin ya zama wajibi kadaina idan har kana son kasancewa cikakken namiji.  


ABUBUWAN DA ANGO KO AMARYA ZASU YI IDAN SAURA KWANAKI UKU AYI AURE.


1. A samu Cocumber a wanke ta sannan ayi blending a zuba cikin kwofi ana sha cokali uku.


2. A yi kunu mai kyau na gyada a zube a cikin mazubi sai a samu habbatus sauda a zuba a ciki ana sha akai akai Insha Allahu za a samu haduwa sosai. 





Post a Comment

Previous Post Next Post