Yadda Mace Zata Yi Ta Kasance Cikakkiyar Mai Ni'ima Da Yardar Allah

Ita ni'ima a wurin mace ta kasance wata rahama ce wacce kowacce mace take nema.  


A Wurin matan aure ya zama dole su tashi su nemi duk wani abu da zai kara musu ni'ima matukar dai bai sabawa dokar Allah da annabinsa ba.




 Yan uwaa a gidan miji amma baki da ni'ima kuma kin gaza ki nemeta da kanki. Eh ansan ni'ima ta Allah ce, amma bai haramta miki nemanta ba. domin ita ni'ima tamkar neman dukiya ake nemanta idan ba haka ba kuwa ya zama dole oga ya karo miki abokiyar zama. Ga kadan daga cikin sirrikan da zaki bi ki samu cikakkiyar ni'ima domin gamsar da oga a yayin saduwa.

 Ki hada wadan nan abubuwan da zan lissafo.

 1. Ruwan Kankana.
  2. Ruwan Kwakwa.
  3. Ruwan Rake.

   Yar uwa idan kika hada wadan nan wuri daya ki gyara su ta yadda zaki shansu a kodayaushe. Ki maidasu ruwan shan ki kullun su kasance ruwan shan ki ko da bayan kinci abinci ne.

 Sai kuma wannan.
   1. Kanunfar.
  2. Minanas. 
3. Mazarkwaila.

   Ki hada su wuri daya ki tafasa su ki tace su kina shan su kamar sauran insha Allahu zakiyi mamaki.

 1. Kankana.
  2. Gwanda.
  3. Abarba.
  4. Tuffa.
  5. Ayaba. I dan kika same su duka ki  markade ki zuba madarar ruwa kina shan su insha Allahu sai abin da Allah yayi.




 Zaki kasance cikakkiyar mai ni'ima oga zai ji dadin kasancewarki matarsa.

Post a Comment

Previous Post Next Post