Shin Ko Da Gaske Ne Mace Mai Kaushi Tafi Kowacce mace Ni'ima?
Masana sirrin halittun mata sun sanar cewa mace wacce ta kasance mai kaushi tana da ni'ima wanda har wasu matan ke ganin zasu iya kasancewa mai kaushi.
MENE NE KAUSHI?
Tukunna ma mene ne shi kansa KAUSHI? Idan aka ce Kaushi a jikin mace ana nufin Dumi wato zafi-zafi a cikin sakunan jikin mace.
Hanyoyi Mafi Inganci Da Ake Samun Kudi A Kafafen Sadarwa
KOWACE MACE CE MAI KAUSHI KO KUWA WASU MATAN NE?
Kaushi a cikin jikin halittar mace kyauta ce daga Allah ba kowa ce mace ke samunsa ba kamar dai yadda ya kasance ba kowa ce mace ce kyakkyawa ba haka Kaushi ya kasance a jikin mata.
Akwai wani abu da masana ilimin halittun mata suka yarda da shi, shi ne Kaushi wato Dumi ko kuma in ce zafi-zafi. Mace Mai irin wannan halitta akwai wuya ta kasance maras ni'ima. Wani ma'ilmanci wanda ke zaune a kasar Sudan wato Mursi Albhagdi ya ce mafi yawan maza wadanda sukan mata sun fi son mace mai bushewar lunguna da sakuna a cikin jikinta. Ya bayyana ma'anar Kaushi da nau'i ne na bushewar jiki wanda ke hana fitowar ruwa.
Ya ce wannan ne yasa maza suke son mace mai kaushi.
Kowace mace da tana da ni'ima to amma akan samun bambamcin ni'ima ta hanya biyu. Hanya ta farko ita ce halittar Allah. Wata macen da ko bata shan magani bata aikin komai idan Allah yayi ta da ni'ima sai kasance mai cikakkiyar ni'ima ta biyu kuma ita ce mai kulawa da yawan shan maganin an da ke kara ni'ima a jikin dan Adam.
WASU HANYOYI DA AKE BI DOMIN SAMUN KAUSHI.
AYABA.
Ana markade bawon Ayaba a samu leda a saka zai kasance tamkar man kunshi idan ya kwana a wanke.
KHAL TUFFA.
Hanyoyi Mafi Inganci Da Ake Samun Kudi A Kafafen Sadarwa Internet
Ana tafasa ruwan KHAL TUFFA sai a samu zaitun a zuba masa ana wanke kafa dashi.
ALBASA.
Za a sau jar ALBASA a raba gida biyu sai a samu leda a daure ana barinsa yana taba wuraren da ake zaton kaushi yana tabawa yayi kamar sa'o'i uku zuwa hudu sai a wanke shi da ruwan dumi .
ZUMA.
Ana amfani da sakar zuma kafin a kwanta da safe a wanke shi da ruwan dumi.
5. MAN RIDI.
Ana shafa man RIDI kamar yadda ake yi da zuwa a shafa kafin a kwanta da safe a wanke da ruwan dumi.
MAN KADANYA.
Shi kuma sai an narka shi a samu man zaitun ana zubawa a ciki ana shafawa da yardar Allah za ayi mamakin yadda za a samu Kaushi ba tare da wani dogon wahala ba.
Post a Comment