The great sunshine Kannywood Star Rahama Sadau ta fito a cikin wani Film na india
Fitacciyar jarumar Kannywood wacce ta dade tana shirya finafinai a Kannywood ta fito a cikin wani shirin india.
Rahama Sadau is a very talented actress in Kannywood now she is in Bollywood.
Jarumar ta dade a kungiyar Kannywood kafin shigarta a Lagos Film haka kuma a Ghanian Film.
Hanyoyi Mafi Inganci Da Ake Samun Kudi A Kafafen Sadarwa Internet
A cikin Kannywood ta shirya finafinai da dama kamar Jinin Jikina da kuma Rariya haka kuma ta fito a cikin finafinan Nollywood ta taka rawar gani ne a cikin Film din Son Of Caliphate yanzu kuma ta fito a cikin Bollywood cikin wani fitaccen wanda yakama da wuta a India wato KHUDA HAAFIZ Chapter Two AGNI PARIKSHA.
The film was produced by Zee Studio Cinergy and Panaroma Studio. Nan zuwa gaba kadan zai fara fita a kasuwa a cewar jarumar in da take yada labarin Film din a shafin ta na Instagram.
Fatan mu algaita dub studio su fassara mana shi domin fahimtar sa da kyau.
Wace fata zaka yi mata
Post a Comment