Dan Takarar Shugaban Kasar Nigeria A Karkashin Jam'iyyar NNPP Rabi'u Musa Kwankwaso Ya Bayyana Wanda Zai Taimaka Masa A Cigaba Da Zabe.
Jam'iyyar NNPP ta bayyana wanda dan takarar shugaban kasarta zai taimaka masa.
Rabi'u Musa Kwankwaso dan takarar shugaban kasa na wannan shekarar ta 2023 kuma Tsohon Gwamnan jihar Kano ya bayyana wanda zai taimaka masa.
A cewar jam'iyyar wanda ya fi cancanta da zama dan takarar suka zaba a matsayin wanda zai fito takarar shugaban kasa wanda shi ne Rabi'u Musa Kwankwaso haka kuma wanda zai zame masa mataimaki.
Rabi'u Musa Kwankwaso ya zabi Bishop Isaac Idahosa a matsayin abokin takararsa.
Jam'iyyar ta bayyana hakan ne a shafinta na twitter inda nuna farin cikinta na zaben Bishop Isaac a matsayin abokin takarar shugaban kasa.
Post a Comment