Amfanin Kankana A Jikin Mata

AMFANIN KANKANA GUDA BAKWAI A JIKIN MACE. KANKANA na daya daga cikin ya'yan itacen da mutane suke so musamman ma ga azumin watan ramadana to amma sai dai mafi yawancin mutane ba su san irin amfanin da take da shi a jikinmu ba.

 Ga amfaninta guda bakwai kamar yadda masu ilmin kiwon lafiya suka sanar. KANKANA ita ta daya acikin yayan itacen da ke gyara jiki da magance ta daga kamuwa da illoli ko cutuka da zafin rana ke haifarwa.

 
KANKANA tana maganin cutar Cancer da hawan jini idan ana yawaita shanta.

 Inganta lafiyayyen bacci mai inganci cikin kwanciyar hankali. KANKANA tana kara karfin jiki a cikin dari 100% tana da kaso shirin 23% Tana kara lafiyar saduwa da iyali kamar yadda take kara karfin jiki. Sinadaran da cikin kankana suna kara karfin mazakuta kamar yadda masana suka sanar.

 Tana kara lafiyar fata.wanda ya dauki kankana abin shansa fatarsa zata bambanta da wanda baya shanta akai akai. Inganta dukan wata halitta dake boye cikin jikin dan Adam. Sinadaran Kankana suna kara lafiya ga jikin dan Adam musamman wanda yake shanyeta duka har fata.

Post a Comment

Previous Post Next Post